Da duminsa: An kama yan kabilar Jukun su 3 bisa zargin kai wa Gwamna Ortom hari


Rundunar yan sanda ta kama masunta yan kabilar jukun su uku kan zargin hannu cikin harin da aka kai wa tawagar Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue a hanyar Tyo Mu a Makurdi, The Nation ruwaito.

Jaridar legit ta ruwaito cewa mai bawa gwamnan shawara kan tsaro, Kwanel Paul Hemba, ya tabbatar da hakan yayin da ya ke zagayawa da manema labarai wurin da aka kai harin a ranar Talata.

Hemba ya ce yan sandan sun ga masuntar kusa da wurin da aka kai harin kuma ana bincike a kansu.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN