Ministan shari'a Abubakar Malami zai sabunta rijistarsa ta jam'iyar APC a jihar Kebbi


Ministan shari'a kuma Attoni janar na Najeriya Abubakar Malami SAN, zai sabunta rajistarsa ta kasancewa dan jam'iyar APC . Malami zai sabunta rijistarsa a unguwan Go-slow a garin Birnin kebbi, ranar Alhamis 9 ga watan Fabrairu.

Hadimin Minista Malami kan harkar labarai Dr Umar Jibrilu Gwandu ya sanar da haka a wata takarda da aka raba wa manema labarai.

Dr Gwandu ya ce Malami ya yi kira ga jama'a da ke son su shiga jam'iyar APC ko su sabunta rijistarsu, su fito kwansu da kwarkwatansu domin su sabunta rajistarsu ta kasancewa yan jam'iyar APC.

A cikin harshen Turanci, Dr Gwandu ya ce:

*Malami to revalidate APC Membership today*

Attorney-General of the Federation and Minister of Justice, Abubakar Malami, SAN will revalidate his membership of the All Progressive Congress (APC) on Tuesday 9th February, 2021.

This is contained in a statement signed by Dr. Umar Jibrilu Gwandu, Special Assistant on Media and Public Relations, Offce of the Attorney-General of the Federation and Minister of Justice.

According to the statement,  Malami is expected to revalidate and be issued with a new APC membership card at his polling unit, Go-slow Area, Birnin-Kebbi, Kebbi State.

Malami, therefore, urged party members and those who want to joint or rejoin the party to come out in mass to get themselves registered in the ongoing membership revalidation exercise across the country.

*Dr. Umar Jibrilu Gwandu*
(Special Assistant on Media and Public Relations, Office of the Attorney-General of the Federation and Minister of Justice).


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN