Hoto: An tsinci gawar Fatima a gefen titi kwana daya bayan bacewarta


An tsinci gawar wata dalibar Jami'ar Najeriya yashe a gefen titi bayan ta bace ranar Laraba 17 ga watan Fabrairu.

Shafin ISYAKU.COM ya samo cewa yarinyar, yar shekara 26 a Duniya mai suna Fatima, ta bar gida da safiyar Laraba domin ta rubuta Jarabawa da za a yi karfe 8 na safe.


Sai dai tun wannan lokaci  ba a sake jin duriyarta ba. An gano gawarta ne ranar 18 ga watan Fabrairu, a Gbagada U-Turn da ke karkashin gada a tagwayen hanyar Apapa-Oshodi a jihar Lagos.

Sai dai hukumomi a jihar Lagos basu ce uffan ba kawo yanzu dangane da mutuwar Fatima.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN