Dan shekara 29 ya tube zindir, yansanda sun bi shi da gudu a birnin London


Wani mutum mai suna Ross Springham dan shekara 29, ya jawo yan kallo bayan ya tube zindir a Birnin London.

Sai dai an gan shi sanye da birthday suit a Notting Hill, da ke yammacin Birnin London da sanyin safiyar ranar Lahadi 21 ga watan Fabrairu.


Makwabta sun Kira yansanda bayan ya tube zindir yana yawo a cikin unguwa, amma bayan ya gan yansanda sai ya ruga da gudu yana ihu yansanda kuma suna biye da shi da gudu su uku domin su kama shi.


Daga bisani dai yansanda sun kama Springham kuma suka kai shi caji ofis a tsakiyar Birnin London, bayan masu aikin lafiya sun duba lafiyarshi kamar yaadda shugaban yansandan Scotland Yard ya ce.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN