An kama matashi da ya shirya tsafi don mayar da abokinsa kudi


Asirin wani matashi mai suna Oghenemara ya tonu lokacin da ya kammala shiri tsaf domin ya mayar da abokin zamansa a daki daya domin ya zama kudi.

Lamarin ga faru ne a gidan da yake zaune tare da abokinsa a Alvino hostel, staff quarter da ke garin  otefe Oghara, a jihar Delta.


Wanda aka kama ya kewaye dakinsa da Kendur (candles) kuma ya samo manyan jakka guda biyu tare da sauran ababen tsafi da suka wajaba domin yin tsafin.

Sai dai daga bisani Allah ya tona asirinsa, kuma makwabta suka kama shi suka yi masa dan banzan duka.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN