Rahotanni yanzu yanzunnan daga garin Bunza da ke karamar hukumar Bunza a jihar Kebbi sun ce wani da ake zargin barawo ne ya mutu bayan wutan lantarki ta kashe shi yayin da ya hau kan transfoma.
Shafin labarai na ISYAKU.COM ya samo cewa yanzu haka yansanda na kokarin sauko da gawar daga caben da transfoma inda wannan matashi ya gamu da ajalinsa.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
To Allah yasauwake Amma wannan abunkunyan dame yayi kama Allah yagyaramana zuchiyarmu
ردحذفYa Allah kagyara zukatan shuwagabanninmu na Nigeria ameen
ردحذف