Bahaushe ya sami hatsari amma ya sha duka a hannun mutane da suka kai masa agaji a jihar kudu


Wani Bahaushe ya fada hannun bayan an gano wata jaka makare da albarushin bindiga bàyan ya samo hatsari da babur da yake tukawa a jihar Delta.

Hatsarin ya faru ne a kan tagwayen hanyar mota na Oghara kusa da kasuwar shanu da ke ahiyar Trust a karamar hukumar Ethiope ta yamma a jihar Delta.

Shafin labarai na ISYAKU.COM ya samo cewa bayan da Bahaushen ya sami hatsari, jama'a sun toso domin su taimaka masa, amma bayan sun ga jakar makare da albarussai, sai suka yi masa duka daga bisani suka Mika shi ga yansanda.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN