An yanke ma wata mai aikin reno a gida daurin shekara hudu a Kurkuku ranar 11 ga watan Disamba, bayan Kotu da kamata da laifin yin amfani da fitsarinta ta shayar da Jaririn uban gidanta da take reno.
Kotun garin Kiri na kasar Uganda ta daure Vicky Abiria. Mahaifiyar Jaririn mai suna Hope Chika, ta shaida wa yan sanda cewa ta fara zargin mai aikin gidanta Vicky ne bayan ta sami robobin shayar da Jaririn makare da fitsarinta a cikin dakin reno.
Yayin bincike da tambayoyi da yan sanda suka yi wa Vicky, ta shaida masu cewa gaskiya ne ta yi ta shayar da Jaroirin da fitsarinta.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari