Fusatattun jama'a a garin Iwo na jihar Osun, sun yi wa mata biyu dukan kawo wuka, daga bisani suka banka wa gawarsu wuta sakamakon zargin cewa matan kidnapa ne kuma sun saci wani yaro mai shekara hudu (4).
An Yi wa matan zindir, suka sha suka, daga bisani aka kone su day tayar mota a wani fili da ke tsakiyar kasuwar Oja-Oba.
Rahotanni sun ce wani mutum da ke tare da su ya tsere. Sai dai bayanai sun nuna jama'an gari na neman mutumin ruwa a jallo domin shi ma su kashe shi.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari