Mahaifiyar jarumar finan finan Kannywood Fati Washa ta kamu da rashin lafiya kuma tana kwance a Asibiti.
Labaran Kannywood ta wallafa cewa "Yan uwa muna bukatar addu'ar ku ga mahaifiyar Jaruma Fati Washa yanzu haka tana gadon asibiti jikin ta yayi zafi... Allah ya tashi kafadun ta Amin"
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari