Rundunar Yansandan jihar Bauchi ta kama wani saurayi mai suna Kabiru Ahmed, bayan ya kashe wani mutum mai shekara 23 saboda wata yarinya masoyiyarsa.
Kakakin hukumar yansandan jihar Bauchi Ahmad Wakili ya tabbatar da zancen a wata takarda da ya fitar wa manema labarai.
Ya ce wani saurayi ne ya kai kara wajen yansanda cewa an caka ma wani saurayi wuka a kirji, bayan an garzaya zuwa Asibiti da shi, Likita ya tabbatar cewa ya rasu.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari