Tuna baya: Gwamna Ganduje tare da amaryarsa Hafsat a shekarun farko na aurensu


Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje tare da matarsa Hafsat Umar Ganduje, sun shafe shekaru da dama a zaman aure, inda suka sami zuri'ar haihuwan yaya da dama har da Jikoki.

Wani tsohon hoto da ya bayyana wanda aka dauka a farkon zaman aurensu, an gan ma'autratan a wajen wani taro a Najeriya.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN