Muhammadu Durugu, Dattijo da ya gina Fadar Sarakuna da Masallatai kasar Hausa


Muhammadu Durugu wanda aka fi sani da suna Babban Gwani, fitaccen mai tsara gine gine ne a karni na 19 a kasar Hausa.

Babban Gwani ne ya yi fasali kuma ya gina Fadar Sarakuna a Bauchi, Birnin Gwari, Kano, Katsina da Zaria. 



Kazalika, shi ne ya gina  Fadar Sarki a Zaria da Masallacin Juma'a na Zaria a zamaninsa.



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN