An kama wani Pasto da Pant na yan mata tare da hotunan yan mata da aka yi masu Lamination da kuma littafin Bible a garin Imiringi da ke karamar hukumar Ogbia a jihar Bayelsa. An sami wadannan kayakin ne a cikin jakarsa.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari