Kotu ta kama Dan Majalisan wakilai na tarayya da laifin zura wa INEC karya


Wata Kotun Majistare a Wuse Zonee 6 ta ci taran wani Dan Majalisar wakilai na tarayya Hon Victor Mala bayan ta kama shi da laifin shirga karya a takardun INEC da ya cika kafin zaben 2019.
Dan Majalisar mai wakiltar Billiri/Balanga a Majalisar wakilai na tarayya ya gurfana a Kotu ne bayan yan sandan Abuja sun yi kararsa a Kotu.

Alkalin Kotun ya sa wata rana domin yanke hukunci bayan Lauyan Victor ya nemi Kotu ta yi masa sassauci waje hukunta shi.

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN