Kasar Janus da kasashen duniya sun bukaci Trump ya rungumi kaddara

Yayin da ake ci gaba da fuskantar rudani sakamakon zargin magudin zabe da shugaba Trump ya ce  an tafka a jihohin Arizona, Pennsylvania da Michigan. Gwamnatin kasar Janus ta bukaci shugaban Amurka ya daina kara mai a wutar rudanin siyasa a kasar.

Tuni Trump ya tura zababbun Lauyoyinsa zuwa jihohin Arizona, Pennsylvania da Michigan, kuma an jiyo shi yana shan alwashin cewa ba zai yarda ba ko da an kayar da shi a xaben bavzai yarda ba.

Ya yi zargin cewa an yi Amfani da sunayen matattu a zabe, kazalika kuma ya yi zargin cewa wasu masu Kada kuri'a sun Kada sau biyu a jihohin.

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN