Wata mata ta kashe mahaifiyarta kuma ta yi ma gawarta gunduwa gunduwa a garin Ikot-Ekpenne da ke jihar Akwa Ibom.
Lamarin ya faru a titin Umoh Obot a unguwar Nyo Akpan Iyang da ke Ikot-Ekpene.
Babu wani cikakken bayani kan dalili da ya sa wannan mata ta kashe mahaifiyarta ta yi mata irin wannan hisabi.
Yan sanda sun kama ta kuma sun tafi da ita tare da gundulallun sassan jikin mahaifiyarata domin gudanar da bincike.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari