Akalla mutum biyu sun mutu sakamakon waani mumunan hatsarin mota da ya rutsa da motoci guda uku da wata babbar mota a unguwar Iyana-Ipaja, a birnin Lagos ranar Lahadi 1 ga watan Nuwamba.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Tags:
LABARI