Yan sandan jihar Niger sun kama wani mutum mai suna Abubakar Maidabo bisa zargin kashe yayansa guda biyu.
Rahotanni sun ce manhaifin yaran ya boye gawarsu a cikin daji bayan ya kashe su.
Kakakin hukumar yansandan jihar Niger Wasiu Abiodun ya sanar da haka a wata takarda da ya ba manema labarai ranar Juma'a 20 ga watan Satumba 2020.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari