Wani gungun masu satar mutane sun afka wa matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja suka kashe mutum daya.
ISYAKU.COM ya samo cewa an kai harin ne a garin Akilubu bayan an wuce Doka da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna a tarayyar Najeriya.
Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan intanet ya nuna yadda aka gan wani mutum da ake zargin yan bindiga masu satar mutane ne suka harbe shi, kuma jama'a na nuna alhini yayin da motoci suka yi cincirindo a gefen hanya.
KALLI BIDIYO A KASA
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari