Bidiyo: Fiye da mutum 28 sun mutu sakamakon gumurzu tsakanin yan kungiyoyin asiri a jihar kudu


An sami gawaki yashe ko ina a birnin Benin sakamakon fada tsakanin wasu kungiyoyin asiri.

ISYAKU.COM ya samo cewa matsananciyar gaba da ke tsakanin kungiyoyin asiri na Aiye da Vikings ya tsananta, kuma ya kai ga kashe kashe tsakanin yayan kungiyoyin asirin guda biyu.


Lamari da ya sa manbobin kungiyoyin biyu suka mutu a gumuzu da ya afku tsakaninsu .


An yi zargin cewa akalla mutum 28 sun mutu a gumuzu da suka yi. Sai dai wasu mutane na zaton cewa adadin wadanda aka kashe ya zarce 28.KALLI BIDIYO A KASALatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post