An kashe Pasto da aka zarge shi da sace mazakuta a jihar Benue, an kone gidaje da Chochin sa


An kashe Malamin Mujami'a da aka zarge shi da sace Mazakutar matasa a garin Daudu na jihar Benue.

Hadimin Gwamnan Benue kan harkar labarai Olikita Ekani ya ce an kashe Pastor Uhembe Jacob kuma a ka bizine gawarsa a wani kabari mara zurfi.

Yayin da ya sako hotunan Pasto Ehembe, Ekani ya ruwaito cewa  "Babban la'ana a garin Daudu"



"Wannan shi ne Pastot Uhembe Jacob wanda aka yi wa kazafin sace Mazakutar jama'a a garin Daudu"

"Bayan sun kone duk gidajensa, Mujami'arsa, tare da duk abin da ya mallaka, daga karshe sun sace shi suka tafi da shi daji suka kashe shi a kan lamari da bai san komi ba akai, kuma suka bizine shi a kabari da babu zurfi.

" Laifinsa kwaya daya ne kadai tilau...domin yana samun ci gaba cikin gaggawa!" inji Ekani.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN