Rahotanni daga jihar Anambra na cewa yan banga sun kama wani shahararren Malamin addini Pastor, Rev Bishop Elijah Chukwuebuka, da Kwarangwam kan dan Adam, Pant na mata, da sauran kayakin tsafi a cikin Chocinsa.
Aukuwan wannan lamari da karfe 5 na yammacin ranar Laraba 11 ga watan Nuwamba ya sa matasan garin Umunze sun yi cicirindo a harabar Chocin
An fi saninsa da suna "BIG DADDY" a garin Umunze. Cikin matsanancin fushi, wasu matasa sun so su banka masa wuta, amma aka cece shi aka kai shi Fadar basaraken gargajiya, Igwe
KALLI BIDIYON LAMARIN
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari