Mashahuriyar mawakiyar Bollywood, tsohuwa mai muryar zinari, Lata Mangeshkar tar da mai bayar da umarni kuma fitaccen Jarumin Bollywood Raj Kapoor, a wajen daukan sautin muryar waka na mawakiyar kai tsaye kafin a saka a cikin Fim.
Yanayi ne mai birgewa a bidiyo da ba kasafai akan samu ba. Kalli wakar a kasa da yadda ake daukar sautin wakar.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/