Kwankwaso ya bude sabon gidan rediyo a Kano


Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya buɗe sabon gidan rediyo a jihar Kanoda ke arewacin Najeriya.

Gidan rediyon mai suna Nasara FM zai fara watsa shirye-shiryensa na gwaji a kan mita 98.5 a zangon FM daga ranar Alhamis, ta hanyar sanya karatun alkur'ani mai girma.

Shugaban gidan rediyon Maude Rabiu Gwadabe wanda tsohon ma'aikacin BBC ne, ya ce suna fatan samun karɓuwa a wajen al'ummar jihar.

Gidan rediyon ya samu amincewar hukumar kula da kafafen watsa labarai ta Najeriya wato NBC.

Source: BBC


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN