• Labaran yau


  Kai jama'a: An yi ma wata mata zindir saboda ta saci buhun rogo - Hotuna


  Wata kungiyar tsaro ta banga ONELGA, sun yi ma wata mata mai suna Miss Comfort Eze zindir saboda ta saci buhun Rogo ranar 12 ga watan Oktoba a garin Ovogo,  da ke karamar hukumar Emohua a jihar Rivers.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kai jama'a: An yi ma wata mata zindir saboda ta saci buhun rogo - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama