Bidiyon yadda matasa suka fasa rumbun ajiyan tallafin korona a Gwagwalada, Abuja

Jama’a da ke yawon neman wajen da aka ajiye kayan tallafin korona sun kai farmaki wani rumbun ajiye kaya a Gwagwalada, babbar birnin tarayya, Abuja. Kayayyakin da suka sace sun hada da shinkafa, semovita, taliya, siga, gishiri da taki. Rumbun ajiyar wanda ke kusa da ofishin WAEC, an tattaro cewa yana dauke da kayayyaki mallakar hukumar birnin tarayya. A ranar Lahadi ma wasu matasa sun fasa wani rumbun ajiya a yankin Jabi kuda da kotun kula da da’ar ma’aikata. Ba tare da duba kasancewar sojoji da yan sanda a wajen ba, matasan sun yashe kayayyaki daban-daban da aka ajiye a rumbun. Ga bidiyon a kasa kamar yadda Channels Television ta wallafa: Kamar kowacce jihar, sun kwashi iyakar kayan da za su iya kwasa sannan suka yi awon gaba da su, shafin Linda Ikeji ya wallafa. Balle wuraren adana tallafin korona a jihohi ya fara daga yankin kudancin kasar nan bayan zanga-zangar EndSARS. Lamarin ya cigaba da shigowa jihohin arewa inda fusatattun matasa ke nemo ma'adanar kayan rage radadin. Sakamakon yawaita balle ma'adanar kayayyakin tallafin, gwamnatocin jihohi daban-daban sun saka dokar ta-baci. Read more: https://hausa.legit.ng/1377999-bidiyon-yadda-matasa-suka-fasa-rumbun-ajiyan-tallafin-korona-a-gwagwalada-abuja.htmJama’a da ke yawon neman wajen da aka ajiye kayan tallafin korona sun kai farmaki wani rumbun ajiye kaya a Gwagwalada, babbar birnin tarayya, Abuja. Kayayyakin da suka sace sun hada da shinkafa, semovita, taliya, siga, gishiri da taki. Rumbun ajiyar wanda ke kusa da ofishin WAEC, an tattaro cewa yana dauke da kayayyaki mallakar hukumar birnin tarayya.


Jama’a da ke yawon neman wajen da aka ajiye kayan tallafin korona sun kai farmaki wani rumbun ajiye kaya a Gwagwalada, babbar birnin tarayya, Abuja. Kayayyakin da suka sace sun hada da shinkafa, semovita, taliya, siga, gishiri da taki. Rumbun ajiyar wanda ke kusa da ofishin WAEC, an tattaro cewa yana dauke da kayayyaki mallakar hukumar birnin tarayya.

A ranar Lahadi ma wasu matasa sun fasa wani rumbun ajiya a yankin Jabi kuda da kotun kula da da’ar ma’aikata. Ba tare da duba kasancewar sojoji da yan sanda a wajen ba, matasan sun yashe kayayyaki daban-daban da aka ajiye a rumbun.

Ga bidiyon a kasa kamar yadda Channels Television ta wallafa: Kamar kowacce jihar, sun kwashi iyakar kayan da za su iya kwasa sannan suka yi awon gaba da su, shafin Linda Ikeji ya wallafa. Balle wuraren adana tallafin korona a jihohi ya fara daga yankin kudancin kasar nan bayan zanga-zangar EndSARS. 



Lamarin ya cigaba da shigowa jihohin arewa inda fusatattun matasa ke nemo ma'adanar kayan rage radadin. Sakamakon yawaita balle ma'adanar kayayyakin tallafin, gwamnatocin jihohi daban-daban sun saka dokar ta-baci.

Ga bidiyon a kasa kamar yadda Channels Television ta wallafa: 

Source: Labari
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN