Bidiyo: Yadda yar madigo ta gurfana tana rokon budurwa kada ta rabu da ita don wani namiji


Wata yar madigo cikin karayar zuciya, ta bayyana a wani bidiyo da ya nuna yadda take ta rokon wacce suke madigo tare cewa kada ta rabu da ita domin wani namiji.

Ta roki abokiyar yin madigon cewa ta bukaci ta saye mata mota kuma ta saye mata, ta bukaci ababe da dama kuma ta yi mata, amma ta ci gaba da lallashin ta cewa kada ta rabu da ita domin sun kasance tare har tsawon shekara biyar.

Wannan shi ne irin ibtila'i da harkar madigo ke haddasawa a cikin al'umma da Duniyar yan mata a yau.

KALLI BIDIYO A KASA



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN