Mahaifin tsohuwar jaruma Abida Muhammad yayi hatsari. Mallam Tasiu Muhammad mahaifin jarumar yayi hatsarin ne akan titin Ikeja Road, Kano.
Labaran Kannywood ta ruwaito cewa wani mai babur ya buge shi, lokacin da ya je tsallakawa, zayyi Sallah.
Yanzu haka bai san wanda yake kansa ba.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/