Jirgin Sanata Bala Na'Allah |
Sanata Bala Ibn Na'Allah, mai wakiltar kudancin jihar Kebbi a Majalisar Dattawan Najeriya, shi ne Sanata na farko a tarihin Arewacin Najeriya da ya saye jirgin sama domin amfanin kansa a cikin yan siyasar Masarautar Zuru da ke kudancin jihar Kebbi.
Sai dai a bangaren soji da tsofaffin soji kuwa, Kanar Samaila Yombe Dabai, kuma Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi a yanzu, shi ne tsohon soji na farko a Masarautar Zuru da ya mallaki kananan Jiragen sama har guda biyu, domin kasuwancin feshin maganin kwari da amfanin kanshi.
Jirgin Samaila Yombe Dabai Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi |
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/