• Labaran yau


  Yan Shi'a sun ja wa Jarumin Kannywood Yakubu Muhammed Kunne kan wani Fim, duba dalili


  Ƴan shi'a sun jawa jarumi 
  Yakubu Muhammed kunne akan sabon fim din nan mai taken FATAL ARROGANCE. 
   
   
  Fim ne na kudancin Nigeria wanda ake daukar sa a jihar Enugu. 
   
   
  Labaran Kannywood ta labarta cewa Ƴan shi'ar sun zargi ana shirya fim dinne domin a karkatar da fahimtar arangamar da sukayi da sojoji a 2015.
      
   
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan Shi'a sun ja wa Jarumin Kannywood Yakubu Muhammed Kunne kan wani Fim, duba dalili Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama