Yadda Alhassan Dantata ya sami bunkasar arziki a Kano - Gajeren tarihi.

Marigayi  Alhassan Dantata (1877-1955), shi ne mutum na farko da ya kirkiro yin DALAR gyada a Kano kasancewarsa hamshakin dan kasuwa kan sayar da tsaba.


Alhaji Alhassan Dantata, ya zo Kano ne a 1919, kuma cikin shekara biyar, ya zama daya daga cikin hamshakan yan kasuwa da suka sami nassarar bunkasar arziki sakamakon kasuwancinsu a Kano.


Dantata sun gina Kampaninsu ne, da kuma wajen da suke ajiye gyadansu a unguwar Kofar Nassarawa a birnin Kano.



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN