Wasu fusatattun matasa a
kasar Zimbabwe sun yi wa wani barawon kaza hukunci nan take bayan kama
shi dumu-dumu yana satar kaza.
Asirin mutum ya tonu ne a lokacin da kazar da ya boye a cikin rigarsa ta
rika ihun sakamakon matsin da ta ke ciki.
Fusatattun matasa sun taru sun kuma tilasta masa cin naman ɗanyen kazar a
matsayin hukunci.
Ana iya cin muryar wani a cikin bidiyon yana cewa ya fara cin kazan
kawai tunda dama ya yi satar ne da niyyar cin kazan.
Kamar yadda ya ke cikin bidiyon, ana iya ganin mutum yana tauna kan
kazar.
Savanna News ta ruwaito cewa mutumin ya fara amai bayan ya cinye kan
kazar.
Ga dai bidiyon a ƙasa:
An kuma ceto mutum uku da ya yi garkuwa da su bayan kama mai garkuwa da
ake zargin yana cikin ƙungiyar masu satar mutane da ke adabar mutane a
ƙananan hukumomin Batsari, Safana, Ɗan Musa da Kurfi a jihar.
Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, Gambo Isah ne ya bayar da wannan
sanarwar kamar yadda LIB ya ruwaito.
Kakakin ya kuma ce wanda aka kama ɗin ya bayyana cewa shine ya yi wa
wasu ƴan bindiga jagoranci a ranar 7 ga watan Satumba suka kai hari a
ƙauyukan Dagarawa da Kudewa a ƙananan hukumomin Safana da Kurfi a jihar.
An kuma kwato kuɗin fansa N241,000 da ya karba bayan sace su. Read
more: https://hausa.legit.ng/1365311-bidiyo-an-tilasta-wa-barawon-kaza-cin-danyen-kazar-da-aka-kama-shi-ya-sata.html
Wasu fusatattun matasa a kasar Zimbabwe sun yi wa wani barawon kaza hukunci nan take bayan kama shi dumu-dumu yana satar kaza. Asirin mutum ya tonu ne a lokacin da kazar da ya boye a cikin rigarsa ta rika ihun sakamakon matsin da ta ke ciki. Fusatattun matasa sun taru sun kuma tilasta masa cin naman ɗanyen kazar a matsayin hukunci.
Ana iya cin muryar wani a cikin bidiyon yana cewa ya fara cin kazan kawai tunda dama ya yi satar ne da niyyar cin kazan. Kamar yadda ya ke cikin bidiyon, ana iya ganin mutum yana tauna kan kazar. Savanna News ta ruwaito cewa mutumin ya fara amai bayan ya cinye kan kazar.
An kuma ceto mutum uku da ya yi garkuwa da su bayan kama mai garkuwa da ake zargin yana cikin ƙungiyar masu satar mutane da ke adabar mutane a ƙananan hukumomin Batsari, Safana, Ɗan Musa da Kurfi a jihar. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, Gambo Isah ne ya bayar da wannan sanarwar kamar yadda LIB ya ruwaito.
Kakakin ya kuma ce wanda aka kama ɗin ya bayyana cewa shine ya yi wa wasu ƴan bindiga jagoranci a ranar 7 ga watan Satumba suka kai hari a ƙauyukan Dagarawa da Kudewa a ƙananan hukumomin Safana da Kurfi a jihar. An kuma kwato kuɗin fansa N241,000 da ya karba bayan sace su.
Source: Legit
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/