Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya koka kan matsalar tsadar kayan Masarufi da ‘Yan Najeriya ke fama dashi inda yace abin takaici ne duk da an samu yabanya me kyau amma ‘yan Najeriya na siyan abinci da tsada.
Shugaban ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Malam Garba Shehu inda yace gwamnatin na daukar matakan magance wannan matsalar.
Wasu daga cikin matakan da gwamnatin ke dauka shine ta bude rumbin hatsinta dan a fitar dashi ga ‘yan Najeriya. Ya kuma ce masu kawo wannan matsalar Abincin dillalaine wanda ma gwamnati ta gano yawancinsu ‘yan kasar wajene, yace suna sayen abincin daga hannun manona su kuma kirkiri wahalarsa ta da gangan.
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/