Hakim Katende daga hagu Hassan Kiwango a dama |
Wasu magidanta biyu sun kashe kansu bayan sun gwabza fada da makamai a tsakaninsu saboda wata mata a garin Kayunga da ke karamin yankin Kyampisi a gundumar Mukono a kasar Uganda ranar Asabar 26 ga watan Satumba.
Wadanda suka halaka kansu su ne Hassan Kiwango mai shekara 45 a Duniya, kuma mai sana'ar sayar da Katako, da kuma Hakim Katende mai shekara 48 a Duniya wanda ke sana'ar tukin mota.
Rigima ya taso ne bayan Kitande ya zargi Kiwango da yi masa shege ta hanyar neman matarsa mai suna Dorothy Birungi, wacce take aiki a kasar Saudiya , sakamakon haka ta bar masa yayansu masu shekara 12 da 14 a Duniya.
Hakim Katende tare da matarsa Dorothy Birungi |
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/