Mutane da dama sun kone kurmus bayan wata tankar mai ta fadi kuma ta kama da wuta a Felele da ke garin Lokoja a jihar Kogi. Ana fargaban cewa cikinwadanda suka kone har da yara yan makaranta.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/
Tags:
LABARI