Fursunoni 200 sun tube tsirara kuma suka gudu daga gidan yari a Uganda

Jami'an tsaro a Uganda sun bazama neman wasu fursunoni fiye da 200 da suka tsere daga gidan yari, sun shiga wurin ajiye makamai sun tube tufafinsu sannan suka bazama cikin daji a arewa maso gabashin kasar. A kalla mutane uku - daya soja biyu kuma cikin fursunonin - sun mutu yayin musayar wuta da aka yi a cewar kakakin rundunar sojin kasar, Birgediya Flavia Byekwaso. Fursunonin sun tsere daga gidan yarin ne a ranar Laraba kusa da barikin sojoji da ke Moroto. "Sun ci galaba a kan direbobin da ke aiki a ranar," in ji Byekwaso. Fursunonin da suke tsere rukakun masu laifi ne da aka daure saboda laifuka masu alaka da satar shanu a yankin, a cewar ta. Sun tube tufafinsu domin kada a yi saurin gane su da lauyin ruwan dorowa na kayan gidan yarin sannan suka tsere wurin Dutsen Moroto, wani gari mara mutane sosai a cewar kakakin sojin. "Har yanzu muna cigaba da nemansu," in ji ta, a lokacin da ta ke yi wa mutane gargadin cewa za su iya afkawa gidajen mutane don neman tufafin da za su saka. Kokarin da aka yi na ji ta bakin hukumomin gidan yarin bai yi wu ba a lokacin hada wannan rahoton kamar yadda The Guardian ta ruwaito. Sun kai sumammen ne a garin Adu da ke Chanchanji a ƙaramar hukumar Takum da ke jihar Taraba. Read more: https://hausa.legit.ng/1366847-fursunoni-200-sun-tsere-daga-gidan-yari-tsirara-a-uganda.html

Jami'an tsaro a Uganda sun bazama neman wasu fursunoni fiye da 200 da suka tsere daga gidan yari, sun shiga wurin ajiye makamai sun tube tufafinsu sannan suka bazama cikin daji a arewa maso gabashin kasar.


A kalla mutane uku - daya soja biyu kuma cikin fursunonin - sun mutu yayin musayar wuta da aka yi a cewar kakakin rundunar sojin kasar, Birgediya Flavia Byekwaso. Fursunonin sun tsere daga gidan yarin ne a ranar Laraba kusa da barikin sojoji da ke Moroto.



"Sun ci galaba a kan direbobin da ke aiki a ranar," in ji Byekwaso. Fursunonin da suke tsere rukakun masu laifi ne da aka daure saboda laifuka masu alaka da satar shanu a yankin, a cewar ta.



Sun tube tufafinsu domin kada a yi saurin gane su da lauyin ruwan dorowa na kayan gidan yarin sannan suka tsere wurin Dutsen Moroto, wani gari mara mutane sosai a cewar kakakin sojin.



"Har yanzu muna cigaba da nemansu," in ji ta, a lokacin da ta ke yi wa mutane gargadin cewa za su iya afkawa gidajen mutane don neman tufafin da za su saka. Kokarin da aka yi na ji ta bakin hukumomin gidan yarin bai yi wu ba a lokacin hada wannan rahoton kamar yadda The Guardian ta ruwaito.



Sun kai sumammen ne a garin Adu da ke Chanchanji a ƙaramar hukumar Takum da ke jihar Taraba.

Source: Legit 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN