• Labaran yau


  Yanzu-yanzu: Diyar Buhari, Hanan, za ta auri hadimin minista Fashola

  Hanan, daya daga cikin'yayan shugaba Muhammadu Buhari zata auri Muhammad Turad, babban mai baiwa tsohon gwamnan Legas kuma Ministan ayyuka na yanzu, Babatunde Raji Fashola, shawara.

  Sahara Reporters ta ruwaito cewa za a yi daurin auren ne ranar 4 ga Satumba, 2020. Muhammad Turad 'da ne ga wani tsohon dan majalisan wakilai, Alhaji Mahmud Sani Sha'aban, wanda ya wakilci mazabar Zariya tsakanin Mayun 2003 da 2007.

  Hakazalika mahaifinsa ya yi takaran kujeran gwamnan Kaduna karkashin jam’iyyar Action Congress of Nigeria, ACN. Hanan ta karanci ilimin hoto a Jami’ar Ravensbourne dake Ingila.

  Source: Legit


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-yanzu: Diyar Buhari, Hanan, za ta auri hadimin minista Fashola Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama