• Labaran yau


  Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa jarumar Kannywood Fadila Muhammad rasuwa

  Allah ya yi wa fatacciyyar jarumar Kannywood Fadila Muhammad ta rasu. Ta rasu ne a daren ranar Juma’a, 28 ga watan Agusta. Kafin mutuwarta jarumar ta fito a fina-finai da dama da suka hada da Basaja, Bikin Yar Gata, Hubbi, Karfen Nasara, Mai Farin Jini, Na Hauwa da dai sauransu.


  Tuni manyan jaruman masana’antar suka fara nuna alhini da juyayi na rashin wannan abokiyar sana’arsu da suka yi a shafukansu na Instagram.


  Maryam Booth ta wallafa: “Inna lillahi wa inna ilayhir rajiun Inna lillahi wa inna ilayhir rajiun Innalillaywa inna ilayhir rajiun Ubangiji Allah yajiqan ki Farida."  Source: Legit  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa jarumar Kannywood Fadila Muhammad rasuwa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama