Rundunar yansandan jihar Ondo ta kama wani magidanci mai suna Dare bisa zargin kashe wata yarinya yar shekara 12 mai suna Zainab Justina Adeyemo ta hanyar yi mata fyade har ta mutu.
Zainab yar shekara 12 ta hau acaba da Dare ke tukawa a garin Akoko bayan mahaifiyarta ta aiketa, amma sa Dare ya kauce wa hanya ya shiga daji da yarinyar kuma ya yi mata fyade har ta mutu.
Sai dai Dare ya shaida wa yansanda cewa Zainab ta mutu ne sakamakon kokuwa da suka yi kafin ya yi mata fyade.
Sashen SCID na yansandan jihar Ogun na ci gaba da bincike kan lamarin.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/