• Labaran yau


  Miji ya kashe kanshi domin matarshi ta ki kwanciyar aure da shi wata 22 da aurensu

  Wata mata mai suna Geeta Parmar, mai kimanin shekaru 32 ta shiga hannun hukumomi a kasar India bayan da a ka zarge ta da silar mutuwar Mijjin ta.

  Matar wace ke zaune A Maninagar/Gujarat, jami’an tsaro sun cafke ta ne bayan da surukar ta, tai kararta zuwa ofishin hukumar ‘yan sanda a kasar.

  Rahotanni sun bayyana cewa, Surukar mai suna Muli Parmar, mai shekaru 55 ta shaidawa jam’an tsaro cewa, Matar taki bawa mijinta hadin kai a matsayin su na ma’aurata har tsawan watanni 22 tun bayan da su kai aure.

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Miji ya kashe kanshi domin matarshi ta ki kwanciyar aure da shi wata 22 da aurensu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama