• Labaran yau


  Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II zai koma Makaranta

  Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II zai koma makaranta a kasar Ingila inda zai yi wani nazari na musamman.Sanusi II zai je jami’ar Oxford ne tsangayar Nazari kan Nahiyar Africa a watan October. 

  Hutudole ya fahimci cewa sarkin zai yi Rubutun wani kundine akan irin matakan da manyan bankunan kasashe suka dauka a lokacin matsin tattalin arziki.

  Kuma zai dora nazarin nashine akan babban bankin Najeriya, CBN kasancewarshi tsohon ma’aikacin banki kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya.

  Zai yi amfani da kwarewar aikinsa wajan rubuta wannan kundi

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II zai koma Makaranta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama