• Labaran yau


  Tonon Silili: Na yi lalata da matarka, tsohon saurayi ya gaya wa Ango a shafin sada zumunta

  Wani lamari ya faru a shafin sada zumunta inda ya dauki hankulan mutane sosai bayan da wani ango ya saka Hotunanshi shi da Amaryarsa a shafinshi na Twitter.


  Yace ya tambayi babbar abokiyarsa ta zama Matarshi kuma ta amsa cewa ta amince.Saidai Wani Tsohon Saurayin Amaryar ya bayyana cewa, Yana tayasu murna amma yaso ace bai rabu da itaba saboda ta iya kwaciyar gado sosai.


  Da yawa sun yi Allah wadai da abinda ya rubuta inda suka bayyana cewa bai kamata ba.
  Da surutu ya mai yawa dai ya goge inda ya bada hakuri.

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tonon Silili: Na yi lalata da matarka, tsohon saurayi ya gaya wa Ango a shafin sada zumunta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama