Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Bauchi ta kama Adeshina Abdulazizi‘ mai shekara 38 da laifin yi wa wata yarinya ‘yar shekara 3 fyade yarinyar wadda ba’a bayyana sunan ta ba.
Wata sanarwa dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na rundunar, DSP Ahmed Mohammed Wakili ya ce, “A ranar 02/08/2020, wanda ake zargin da aikata laifin ya haikewa yar karamar yarinyar ne a dakinsa dake Igbo Quarters a jihar Bauchi, sai dai tuni jami’an ‘yan sanda sun cafke mai laifin nan take.
Bayan cafke shi, a yayin da yake amsa tambayoyi ya bayyana cewa baya ga yarinyar a kalla ya haikewa ‘yan yara a kalla hudu.
Source: hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/