• Labaran yau


  Rahama Sadau da Yakubu Muhammad a bakin Aiki

  Taurarin fina-finan Hausa,  Rahama Sadau da Yakubu Muhammad kenan a wadannan hotunan nasu da suka dauka yayin aikin daukar wani fim da abokiyar aikinsu daga Kudu.

  Yakubu Muhammad ya saka hotunan a shafinsa inda ya bayyana cewa suna wajan daukar
  fim ne.


  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rahama Sadau da Yakubu Muhammad a bakin Aiki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama