• Labaran yau


  Muguntan wata mata: Ta kone jiki da duwawun karamin yaro domin ya cinye gyadan N50  Wata mata ta kone duwawun dan kaninta mai shekara 8 da dutsin guga mai tsananin zafi saboda ya
  cinye gyadan Naira 50 da ta ajiye.


  Wannan lamarin ya faru ne a garin Anantigha da ke Calabar ta kudu ranar Lahadi 16 ga watan Agusta.


  Bayan ta ti wa yaron tambayoyi kuma ta gano cewa shi ne ya cinye gyadan da ta ajiye, sai ta sa dutsin guga mai tsananin zafi ta illata yaron ta hanyar manna masa dutsin gugan a jiki da duwawunsa. Daga bisani kuma ta hana shi abinci.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Muguntan wata mata: Ta kone jiki da duwawun karamin yaro domin ya cinye gyadan N50 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama