Bayanai sun nuna cewa mijin uwar wannan yaro ya yi masa wannan mugun duka na rashin imani ne kawai domin yaron ya ci rabin abinci da aka adana saboda a ci da dare.
Wadansu hotunan munanan raunuka da mijin uwar yaron sun bayyana a intanet da kafofin sada zumunta, sakamakon haka hukumar kula da hakkin bil'adama na Najeriya ta shigo cikin lamarin kamar yadda wata majiya ta labarta.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/