Wani Fasto me suna Matthew dake cocin Ejigbo dake Legas ya gamu da ta kansa inda karuwai suka wulakantashi yayin da yaje yake musu wa’azi.
Lamarin ya faru ne ranar 14 ga watan Augustannan da muke ciki kamar yanda Nigeria Defender ta ruwaito. Hutudole ya tattro muku cewa faston shekaru 36 dama ya saba zuwa wajan yayi wa’azi.
Amma a wannan karin sai yace bari ya matsa kusa da gidan karuwan. Wani shaidar gani da ido ya bayyana cewa, dadai karuwan suka ga ba tafiya zai yi ba, sai daya daga cikinsu ta dauko bokitin ruwa cike ta kwarara masa.
Wata kuma taje ta fara tureshi. A haka dai har ya gaji ya tafi inda yayi fatan allah ya saka masa.
Hutudole
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/