Idanu masu launin shudi na wata yarinya ya sa mahaifinta ya yi watsi da ita a Duniya

An yi zargin cewa wani mahaifi ya watsi da diyarsa saboda tana da idanu masu launin shudi.

Alabi Rukayat Oyindamola ta labarat cewa ta je har gidan iyayen yarinyar lokacin hutun Edi a birnin Illorin. Ta ce ta gano cewa mahaifin yarinyar ya yi watsi da ita ne ba domin komai ba sai kawai saboda launin idonta har da 'yar uwarta da ta rasu ita ma tana da idanu masu launin shudi.



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN