• Labaran yau


  Hanyar Koko zuwa Dabai a jihar Kebbi: Sakataren Gwamnati Babale ya yi bayani - Bidiyo

  Sakataren Gwamnatin jihar Kebbi Alhaji Babale Umar, ya ce hanya mafi tsawo da tsada da Gwamnati jihar Kebbi ta yi a Masarautar Zuru aka yi.

  Haka zalika Babale ya yi karin haske a kan hanyar Koko zuwa Dabai, tare da bayar da dalili da ya sa hanyar ta lalace duk da cewa " Aikin dan gida aka ba ya yi" inji Babale.

  Latsa kasa ka kalli bayani:  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hanyar Koko zuwa Dabai a jihar Kebbi: Sakataren Gwamnati Babale ya yi bayani - Bidiyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama